Group Feed

Show by
  • Assalamu alaikum. Jama’a mu kula sosai da tsafta, musamman ta abinda za muci da ruwan da muke sha. An samu out break na amai da gudawa a jahohi da dama, ta kuma kashe mutane da dama. Jama’a rigakafi yafi magani, mu kula da kiwon lafiyar mu data iyalan mu musamman kananan yaran mu da suke da kasa da shekara 5.

    Like
    Love
    Hussain Miga, Jameela El and 6 others
    2 Comments
    • View more comments