

Doctor Dahiru
-
Doctor Dahiru posted an update 9 months ago
- View more comments
-
Doctor Dahiru posted an update 9 months ago
A Yadda Na Fahimta, Hamster Zasuyi Amfani Da Muhimman Abubuwa Guda Biyar Wajen Raba Airdrop,
Na Farko, Passive Income (Sunyiwa Mutane Wayo Basu Bayyana Me Suke Nufi Ba, Amma A Tunanina Passive Income Da Suke Nufi Anan Shine Profit Per Hour).
Basu Ce Balance Ba, Sa’annan Kuma Kai Tsaye Basu Ce Profit Per Hour Ba. Amma Daga Nan Ni Na San… Read more- View more comments
-
Doctor Dahiru posted an update 9 months ago
Labarin Hamster Kombat,
Yanzu Hamster Kombat Sun Bada Damar Kowa Yaje Ya Saka Wallet Address Dinsa, Memo Da UID Kamar Yadda Akayi Na Dogs.
Wadanda Zasuyi Onchain Kuma Zasu Iya Amma Sai Ranar 26 Za’ayi Musu Deposit.
A Yanzu Da Akwai Exchangers Guda Biyar Da Kowa Zai Iya Kai Kayansa Wajen.
✅ Binance
✅ OKX
✅ ByBit
✅ Telegram Wallet 😳
✅ EBI Wallet
Sai Wanda…
- View more comments
-
Doctor Dahiru posted an update 9 months ago
Alhamdulillah 🌼
Doctor Crypto Is Here, Please Follow Me 🥰🥰
- View more comments