• Profile Photo Of Doctor Dahiru

      Doctor Dahiru posted an update

      9 months ago

      Labarin Hamster Kombat,

      Yanzu Hamster Kombat Sun Bada Damar Kowa Yaje Ya Saka Wallet Address Dinsa, Memo Da UID Kamar Yadda Akayi Na Dogs.

      Wadanda Zasuyi Onchain Kuma Zasu Iya Amma Sai Ranar 26 Za’ayi Musu Deposit.

      A Yanzu Da Akwai Exchangers Guda Biyar Da Kowa Zai Iya Kai Kayansa Wajen.

      ✅ Binance

      ✅ OKX

      ✅ ByBit

      ✅ Telegram Wallet 😳

      ✅ EBI Wallet

      Sai Wanda Ka Zaɓa, Amma Dai Choose Wisely ✅

      Like
      Hahha
      Love
      Joseph, Haruna and Doctor Dahiru
      2 Comments