Hadiza Abdullahi
-
Doctor Dahiru and
Hadiza Abdullahi are now connected 8 months ago
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Posting kadai nike iya yi a gidan nan yau, duk abinda na shiga baiyi, bani ma ganin komai ko laifi nane, dan Allah ayi mamu bayanin abinda ke faruwa please.
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Ga notifications ina gani amman bani iya shiga, kona shiga sai ya nuna mani wani abu daban, minene matsalar ne? 🤔
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Everything in the house was charged, i want to comment on posts but i don’t know how to post a comment even if i wrote there is no place to send it why? 🤔
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Wai nikadai gidannan ya canza mawa ko kowa da kowa ne?
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Wai kuwa akwai yan baiwa da yawa a gidan nan?
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
MATUKAR AKWAI MUTUM BIYAR A KARKASHIN KA, DOLE SAI KA KASHE SAMA DA N180,000 DUK WATA KODA KUWA BASHI ZA KA CI.
Assalamu Alaikum!
A dogon nazari da nayi ga me da mafi sauqin rayuwar da talaka zai yi matukar yana da Mutum biyar karkashinsa, na gano cewa dole duk wata ya kashe sama da N180,000 Koda kuwa bashi zai ci domin cike gibin abunda yake…
- View more comments
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Allah ya kara mamu lafiya da nisan kwana mai amfani.
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
2 days bani online jiki da jini.
-
Hadiza Abdullahi posted an update 8 months ago
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Dafatan kowa lafiya
- Load More