Muammar Muhammad Abdullahi
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Don’t let any1 discourage u, Dogs cook, NotCoin cook, unless u don’t have a goal, crypto nd mining isn’t a scam, a cigaba da gashi
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Kar ku yi gaggawar saida Hamster dinku yanzu. Ku bari sai midnight, akwai alamun za ta haura da dare
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Farashin Hamster a Binance = N19
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
9 months ago (edited)
Kai yaushe za ka yi aure ne kam?
Haka wata tsohuwar Kakana ta ke mun wannan tambaya kullum, sai in ban je gidanta ba.
Kai jama’a 😅
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Duk yadda Dan adam ya ke, kar ka sake ka wulakantashi.
Duk yadda ka kai ga daukaka, kar ka ce za ka tabbata a cikin daula
Duk yadda ka kai ga talauci, kar ka yi tunanin haka za ka mutu
Babu wani abun da ya ke tabbata dindindin. Amma Allah kawai, maras farko, maras karshe.
Rayuwarmu da lamuranmu duk a hanun Allah mahaliccinmu ya ke. Shi kuma ya…
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Wani abokina ya kira ta WhatsApp daga kasar Kenya, ya na tamabayana, ya Najeriya, sai na ce ma sa munanan sai fama mu ke da su Tulubu.😅😅😅
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Mu Fadawa Kan Mu Gaskiya Akan HAMSTER KOMBAT
“Idan Kayi HAMSTER KOMBAT, Yana Da Mahimmanci Ka Karanta”
HAMSTER KOMBAT shine project da akayi participating a cikinsa fiye da kowanne a tarihin crypto, kuma ba’a taba tara mutane a project yayi suna kamarsa ba.
Duk lokacin da aka samu project yayi irin wannan sunan, toh hankalin Venture Capitalist…
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Duk mai bukatan karin bayan akan CAt ya min magana
- View more comments
-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update 9 months ago
Duk lokacin da kaji a ranka cewa, Aurar Mace ta gari wayonka ne zai baka, kudinka, martabarka ko iliminka toh wallahi lissafi ta kwace
Allah ne kawai zai iya baka, tunda shima arziki ne samun mace ta gari
Mu da ba mu yi auren nan ba Allah Ka bamu na gari
- View more comments
- Load More