-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update
9 months ago (edited)
Kai yaushe za ka yi aure ne kam?
Haka wata tsohuwar Kakana ta ke mun wannan tambaya kullum, sai in ban je gidanta ba.
Kai jama’a 😅
Bîñgèl KÀKÀ-
😂😂😂
-
Kadija ya kamata ku yi wa’azi wa Kakana gaskiya
-