

Hausa Administrator
-
Hey Fams, Our Team Are Always Working To Improve Simas Hub Community. @google Dev
What Feature Do You Want Have Next On Simas Hub?
Zainab Umar, Unknown Member and 7 others- View more comments
-
Hausa Administrator posted an update 9 months ago
An Kammala Da Matsalar Data Withdraw, Amma Akwai Wadanda Har Yanzu Idan Sunje Withraw Suke Tura Abinda Basudashi A Account Dinsu Kuma Suyi Ta Turawa.
Wannan Shi Yake Sakawa Server Din Yake Fara Tura Kowane Request Spam Box Komai Ya Lalace.
Za’a Fara Daukan Mataki Ga Masu Yin Haka! A Kiyaye.! @GoogleDev
-
Sanarwa! Translated From @google Dev
A Yanzu An Kammala Gyara Matsalar Data Withdrawal, Kowa Zai Iya Cire Data Points Dinsa Zuwa Layinsa. Sai Dai An Goge Data Requests Gabadaya, Zaku Iya Sake Sabon Request Na Withrawal.
Amma Karku Manta Banda Tura Request Sau Biyu, Ko Kuma Ba Tare Da Balance Ba, Hakan Yana Kawo Matsala Ga Nau’rar Mu.
Muna Godiya.
- View more comments
-
Hausa Administrator posted an update 9 months ago
Masu Withdrawal Na Airtel Data Ayi Hakuri Ba Network Yanzun
- View more comments
-
Hausa Administrator posted an update 9 months ago
Masha Allah, Da Fatan Kowa Ya Kalli Hamster Kombat Tokens Dinsa.
Allah Ya Sanya Musu Albarka 🚀