-
Hussain Miga posted an update
ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!
Tele-gram sun dawo da haukansu na rufewa mutane Account, dole kukiyaye wannan dokokin, kayi Copy ko kayi Sharing domin kare kanku daga BANNING 🙏
1 Banda yiwa wanda baka sani ba magana
2 Banda Tura Link a groups
3 Banda yin chat da Hausa a group
4 Banda yawan amfani da VPN
5 Karufe Identity ɗinka kamar Phone No
6 A tsagaita shiga Telegram da VPN
Allah ya kare mana Accounts ɗinmu da dukiyoyinmu Amin.
sa'adatu ibrahim and Unknown Member-
Ameen ya Allah
-