Show
by
  • Mintuna 43 da suka wuce
    Sake ɗage taron Majalisar Zartarwar jam’iyyar PDP ya sake buɗe wani giɓin da ake ƙoƙarin rufewa game da saɓani a tsakanin ɓangarorin jam’iyyar.

    Asali an shirya gudanar da taron ne a watan Agusta, amma aka ɗage zuwa ranar 24 ga Oktoban bana.

    A taron ne ake tunanin za a zaɓi shugaban jam’iyyar domin maye gurbin… Read more

    Like
    Mustapha Haruna, Hausa Administrator and 2 others
    0 Comments
  • Burkina Faso da Mali da Nijar sun samar da fasfon bai ɗaya
    Shugabannin Nijar, Burkina Faso da kuma MaliAsalin hoton,Getty Images
    17 Satumba 2024
    Kungiyar AES Sahel, da ta kunshi kasashen Burkina Faso da Mali da kuma Jamhuriyar Nijar, ta sanar da samar da sabon fasfo na bai-daya ga ƙungiyar.

    Sabon fasfon na ƙasashen uku zai fito ba tare da wata… Read more

    Like
    Yusuf Abubakar and Ikilima Mshelia
    0 Comments
  • Ana ci gaba da zazzafar mahawara shafukan sada zumunta a Najeriya game da zargin cin zarafi da kuma azabtar da wani sojan ruwa bayan da matarsa ta bayyana cewa an ɗaure shi tsawon shekara shida cikin mummunar yanayi har ya samu taɓin hankali.

    A cikin wani faifan bidiyo matar sojan ruwan mai suna Abbas Haruna ta bayyana cewa an gana masa uƙubar… Read more

    Like
    Ikilima Mshelia
    0 Comments
  • Tinubu.

    Tawagar shugaban da ta kai ziyara birnin na Maiduguri ta kunshi shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da ministan aikin gona Abubakar Kyari da kuma sauran mukarrabai da masu taimaka masa.

    Ɓallewar madatsar ruwa ta Alau da ke wajen birnin ce ta haifar da mummunar matsalar.

    Ambaliyar ta rutsa da mutum 37 a cewar hukumar… Read more

    Love
    Like
    Abubakar Suleiman and Joseph
    0 Comments
  • Wanda aka sabunta Mintuna 57 da suka wuce

    Bayanai daga jihar Kaduna sun ce an yi jana’izar masu bikin Maulidi aƙalla 40 da suka rasu da yammacin ranar Lahadi, sakamakon wani haɗari inda wata babbar motar kaya ta hau kan wata mota ƙirar J5 ɗauke da mutum fiye da 70.

    Wani wanda ɗaya ne daga masu shirya Mauludin ya shaida wa BBC cewa “daga garin…

    Read more

    Like
    Ikilima Mshelia
    0 Comments
  • Shugaba Bola Tinubu ya miƙa sakon ta’aziyyarsa ga gwamnati da kuma al’ummar jihar Zamfara kan haɗarin kwale-kwale da ya rutsa da wasu manoma sama da 40 a a karamar hukumar Gummi, lokacin da suke kan hanyarsu ta zuwa gona.

    Wata sanarwa da kakakin shugaban Bayo Onanuga ya fitar, ya ce shugaban bai ji ɗadin lamarin da ya afku ba.

    Shugaban… Read more

  • Washington dc —
    Kamfanin man fetur din Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewar zai sayar da litar fetur din daya saya daga matatar man dangote akan kudin da bai gaza Naira 950 ba a jihar legas.

    Mai magana da yawun kamfanin na NNPCL, Olufemi Soneye, ne ya bayyana hakan a yau litinin a cikin wata sanarwa.

    A cewar sanarwar, “kamfanin mai na NNPCL ya… Read more

  • Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta wani bidiyo da ke yawo na zargin tsare wani sojan ruwa mai suna Seaman Abbas Haruna tsawon shekaru shida.

    Hedikwatar rundunar tsaron ta Najeriya a wata sanarwa mai sa hannun kakainta, Birgediya Janar Tukur Gusau ta “muna bai wa al’ummar Najeriya tabbacin cewa rundunar tsaron Najeriya a shirye take ta samar… Read more

  • Wata Babbar jami’a a Majalisar Ɗinkin Duniya da ke sa ido kan agaji da sake gina Gaza ta ce duniya ta nuna gazawa wajen taimaka wa fararan hula kusan shekara guda na yaƙi.

    Sigrid Kaag ta faɗa wa BBC cewa rahotan da take shirin gabatar wa kwamitin tsaro na Majalisar a yau Litinin na tattare da labaran ƙunci da tashin hankali.

    An dai naɗa… Read more

  • Alƙaluman mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar da ta afka wa tsakiyar Turai sun ƙaru inda aka fi samun masu mutuwar a ƙasar Czech Republic da Poland da Austria.

    A Czech Republic wani mutum ya nutse a wani kogi da ke kusa da garin Bruntal a arewa maso gabashin ƙasar, sannan mutum bakwai sun yi ɓatan dabo.

    Mutum huɗu ne rahotannin suka… Read more

  • Load More