-
Hadiza Abdullahi posted an update
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Dafatan kowa ya tashi lafiya. Yau fa monday tushen aiki. Allah ya bamu sa’a da rabo mai amfani.
Unknown Member, Unknown Member and 2 others-
Ameen ya Allah
1 -
Alhamdullah, kaman yadda natashi lfyannan👌 Allah yasa
Kowa hk yarashi
1
-