-
Muammar Muhammad Abdullahi posted an update
Rayuwa zata iya canza maka a Cikin Mintuna Kalilan, Abunda Ka saba dashi zai iya canzawa zuwah wanda baka tana Tunani ba.
Bakin ciki ko Farin ciki, Rashi ko Samu, Allah na jarabtar Bawa ta Kowani Fanni
Fatanmu Allah Bamu ikon cim jarabawa
Abdul aziz Hassan, Khalid Muhammed and 4 others-
Ameen ya rabbi
1 -
Ameen ya Hayyu ya Qayyum🤲
1
-