• Profile Photo Of Jameela El

      Jameela El posted an update

      9 months ago (edited)

      Wadanda basu gane yanda ake amfani da simas hub ba yanda ake amfani dashi shine:

      Idan wani daban ya tura maka request indai har kayi accepting request din nan to kana da 100mb

      Idan kana yawaita comment da kuma post shima datarta zatayi ta karuwa

      Idan kana yawaita shiga simas hub shima datarka tana karuwa

      Sannan anayin giveaway na data ga mutum goma da sukaci gasar

      Wanda yake da tambaya zai iya

      Duk wanda yaji dadin update din nan ya turamin request

      Like
      Jameela El, Joseph and 2 others
      2 Comments