• Profile Photo Of Hussain Miga

      Hussain Miga posted an update

      9 months ago

      Tunda akeyin “Farming” a telegram miniapp ba’a taɓayin kamar wannan mining ɗin ba mai suna $Fabrika. Yau aka fara “Farming” amma kuje ku duba, yanzu haka anyi (Verified) bot ɗinsu.

      Start Farming:

      https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_352639

      Farming ɗin CEO-Telegram ne ya basu kyautar Username ɗinsu daya siya a (Fragment Marketplace). Gurin da ake siye da siyarwar Telegram Username.

      Wanda yanzu haka, da shigowar project ɗin duniyar crypto ba’ai 1week ba, amma suna da 4.2Million Channel Subscribers. Duk duniya tasan da project ɗin tun kafin yashigo.

      Miliyoyin mutane ne suke ta jiran anyi Launching ɗinsa tun jiya, Allah yasa yanzu anyi. Haƙiƙa wannan project ɗin sai yafi $NOTCOIN da $DOGS idan akai sa’a.

      Domin zai kawowa Telegram Adoption ɗin da babu wani project daya taɓa kawo musu. Sannan Haƙiƙa “If things goes well, soon za’ai Listing”. Kamar yadda akai a $Dogs. Domin cikin ƙaramin lokaci zasu tara users ɗin da ba’a taɓa samun wani project ya tara ba.

      Jama’ah ina mai baku shawarar fara farming ɗinsa tun a yanzu kuna da lokaci. Yau aka fara. Gaba ɗaya baifi ƴan a wanni da farawa ba. In shaa Allah $WAGMI.♥️📈💎

      Allah ubangiji yasa mudace.

      Like
      Joseph and Bîñgèl KÀKÀ
      4 Comments