-
Hadiza Abdullahi posted an update
Yan uwa kada a manta da yawan yi ma Annabi SAW salati a daren juma’a da yinin juma’a domin mu rabauta da lada da falalar da ake samu. Allah yasa mu dace
Hadiza Abdullahi, Kasimu Bashiru and Haruna-
Jazakallahu khairan yar’uwa
1 -
Ameen
1 -
Ameen y rabbi
1
-